ha_tn/psa/119/009.md

1.1 KiB

BETH

Wannan shine sunan baki na biyu na haruffan Hebraniyawa. Cikin harshe Hebraniyawa, kowane layi na aya 9 - 16 ta fara da wannan harafi.

Yaya matashi zai tsare tafarkinsa da tsabta?

Wannan tambaya ana amfani don gabatar da sabon daraja ga kalma Allah. Wannan tambaya da ba ta damu da amsa ba za'a iya fassara ta kamar yadda a bayyani. AT: "Wannan shine yadda matashi zai tsare tafarkinsa da tsabta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

tsare tafarkinsa da tsabta

Marubucin ya kwatanta rayuwa bisa shari'ar Allah kamar da tafarki da ke ajiye a share daga toshewa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Da dukkan zuciyata

Wannan shine salon zance. Zuciyaa na nufin da dukkan motsin zuciya, jin, sha'awa, da son rai na mutum. AT: "da dukkan rai na" ko :da duk abin da ke ciki na" ko "da gaske" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Kar ka barni in kauce wa umarnanka

A nan rashin biyayya ga dokokin Allah an bayyana ta kamar yadda batar daga tafarki. AT: "Kada ka bar ni in yi rashin biyayya da dokokinka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)