ha_tn/psa/119/007.md

356 B

da zuciya mai tsarki

"da sahihiyar zuciya." Mutum wanda sahili ne zai yi abin da ke daidai. Zuciya na nufin da motsin zuciya da ke cikin mutum. Duba yadda ka fassara "gaskiya" a 25:20. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]] da (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]]))

farillanka

"farillai" na nufin da shari;ar ko dokokin Allah.