374 B
374 B
ina ma zan ɗore
Marubuci ya yi magana game da kasancewa kafu cikin dokokin sai ka ce ba wanda zai sa shi ya motsawa ta jiki. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
lura da farillanka
"cikin yin biyayya da farillanka"
ba za a kunyata ni ba
Marubucin bai so ya kunyata ba sa'ad da yana a gaban Allah.
dukkan dokokinka
"dukkan abin da ka umarce mu"