ha_tn/psa/119/003.md

677 B

Muhimmin Bayyani:

Mafin wannan zabura ya yi jawabi game da Allah, kuma kalmomin "ka" da "naku" kusan kulluyaumin na nufi da shi.

Sun yi abin da ke dai-dai

Ba su yi wa Yahweh rashin biyayya.

suna tafiya cikin hanyoyinsa

"suna yin tafiya cikin hanyoyin Yahweh." Anan an yi magana game da halayen su kamar yadda ake yi "tafiya," kuma yadda Allah ya so su su nuna halin an yi magana game da ita ka,ar "hanyarsa." AT: "sun nuna halin kamar yadda Yahweh yake son su su yi" (UDB)

kiyaye dokokinka

"biyayya da dukkan abubuwa da ya yi shella cewa zai yi"

lura mu kiyaye su

Wannan shine yin hankali a sani kuma a fahimta dokokin kuma don biyayya da waɗannan dokokin.