ha_tn/psa/119/001.md

1.0 KiB

Muhimmin Bayyani:

Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/writing-poetry]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]])

ALEPH

Wannan shine sunan baki na farko na haruffan Hebraniyawa.

waɗanda hanyoyinsu basu da laifi

Yadda mutum yake nuna hali an yi magana game da ita kamar "hanyoyi" ko "tafarkai." AT: "waɗanda halinsu basu da laifi" ko "waɗanda babu wanda zai iya sa laifi domin yin abin da ba daidai ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

waɗanda ke tafiya cikin shari'ar Yahweh

Hanyar da mutum ke rayuwa ko nuna hali an yi magana game da ita kamar tafiya. AT: "wanda rayuwa bisa ga shari'ar Yahweh" ko "wanda yake biyaya da shari'ar Yahweh." Wannan jimla na bayyana ma'ana "waɗanda hanyoyinsu basu da laifi." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

da dukkan zuciyarsu

Wannan shine karin magana wanda ka nufi mai zafi ko da gaske. AT: "da dukkan ransu" ko "da kowane abu da ke cikin su" ko "da gaske" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)