ha_tn/psa/118/029.md

485 B

Oh

Wannan maganar motsin rai ne da ya kammata a fassara ta tare da duk abin da maganar motsin rai ke girmamawar ka na da shi a harshenka don sa ta yi amo na hallita. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-exclamations)

ku bada gadiya ga Yahweh; domin shi nagari ne

"gode wa Yahweh saboda abubuwan na gari da ya yi." Duba yadda ka fassara wannan a 118:1.

alƙawarin amincinsa ya dawwama har abada

"Ya kaunace mu da aminci har abada." Duba yadda ka fassara wannan a 118:1.