ha_tn/psa/118/026.md

638 B

wanda ya zo cikin sunan Yahweh

A nan kalmar "suna" na gabatad da ikon Yahweh. AT: "wanda ya zo cikin ikon Yahweh" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

gidan Yahweh

Kalmar "gida" na nufin da haikali. AT: "Haikali Yahweh" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ya kuma bamu haske

Marubucin ya yi magana game da Yahweh yana albarkace mutanensa sai ka ce Yahweh yana haskaka haske akan su. AT: "ya albarkace mu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ɗaure hadaya da igiyoyi

"ɗaure hadaya da igiya"

kai Allahna ne

A nan marubucin ya fara da magana kuma da adreshin Yahweh kai tsaye.