ha_tn/psa/118/017.md

533 B

Ba zan mutu ba, amma zan rayu

Marubucin yana bayyana irin ra'ayi duka barnatar da gaskiya ma don jadada cewa zai rayu lalle. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

Yahweh ya horar da ni

"Yahweh ya ladabtar da ni"

bai miƙa ni ga mutuwa ba

Marubucin ya yi magana game da mutuwa sai ka ce ita mutum a karkashin iko wanda Yahweh zai ajiye marubucin. AT: "bai bar ni in mutu ba" ko "bai bar maƙiyana su kashe ni" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]])