ha_tn/psa/118/015.md

819 B

Sowar farinciki ta nasara aka ji a cikin rumfunan adalai

Wannan ana iya bayyana ta cikin fom na aiki. AT: "Mutane sun ji sowar farinciki ta nasara a cikin rumfunan adalai" ko "Adalai sun yi sowar da farinciki domin nasara a cikin rumfunan su" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

hannun dama na Yahweh ya ci nasara

A nan kalmar "hannu" na gabatad da ikon Yahweh. AT: "Yahweh ya ci nasara ta wurin girman ƙarfinsa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Hannun dama na Yahweh ya ɗaukaka

Anan, a daga hannun wani karimci ne na nasara. Wannan anan iya bayyana ta cikin fom na aiki. AT: "Yahweh ya ɗaukaka hannun damansa" ko "Yahweh ya daga hannun damansa cikin nasara" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/translate-symaction]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])