318 B
318 B
su mãke ni ƙasa
Marubucin ya yi magana game da rundunar sojojin maƙiyin na yin kokari su ba shi kashi sai ka ce suna kokari su tura shi a kasa zuwa ƙasa. AT: "domin ya ba ni kashi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
Yahweh ne ƙarfina da farincikina
"Yahweh yana ba ni ƙarfi da farinciki"