ha_tn/psa/118/008.md

443 B

a ɗauki mahalli cikin Yahweh

Allah ya yi magana game da sai ka ce shi ne mahalli, wuri inda mutane zasu samu kariya. AT: "a nema kariya daga Yahweh" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

a ɗauki mafaka cikin Yahweh

Fil'ilin layi daya ne da wanda ya riga ta. Allah ya yi magana sai ka ce shi mafaka ne, wurin inda mutane zasu samu kariya. AT: "a nema kariya daga Yahweh" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)