ha_tn/psa/118/003.md

457 B

Bari gidan Haruna su ce

A nan kalma "gida" na gabatad da iyali da zuriyar mutum. Wannan jimla na nufin da firistoci, wanda sune zuriyar Haruna. AT: "Bari zuriyar Haruna su ce" ko "Bari firistocin su ce" (Dubi: da rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Alƙawarin amincinsa ya dawwama har abada

"Ya kaunace mu da aminci har abada." Dubi yadda ka fassara wannan a 118:1.

amintattun masu bin Yahweh

"masu tsoron Yahweh" ko "masu bautan Yahweh"