ha_tn/psa/118/001.md

501 B

Muhimin Bayyani:

An samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/writing-poetry]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]])

Ku bada godiya ga Yahweh, domin shi nagari ne

"Gode wa Yahweh saboda na gari abubuwa da ya yi"

Alƙawarin amincinsa ya dawwama har abada

"Ya kaunace mu da aminci har abada"

Bari Isra'ila su ce

Kalmar "Isra'ila" na gabatad da mutane Isra'ila. AT: "Bari mutane Isra'ila su ce" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)