338 B
338 B
Muhimmin Bayyani:
Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/writing-poetry]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]])
Domin shi
"Saboda shi"
alƙawarin amincinsa mai girma ne zuwa gare mu
"alƙawarin amincinsa zuwa gare mumai girma ne"
ya dawwama har abada
"na jimawa har abada"