542 B
542 B
Muhimmin Bayyani:
Mutum wanda yi wannan waƙa na cigaba da yi magana.
Zan cika ... dukkan mutanensa
Fassara wannan aya daidai yadda ka fassara 116:12.
cikin harabun gidan Yahweh
Kalmar "gida" na nufin da haikali Yahweh. AT: "cikin tsakar gida haikalin Yahweh" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
a tsakiyarki, Yerusalem
Marubucin na magana da Yerusalem kamar ko da yake ita mutum ne. AT: "cikin Yerusalem" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-apostrophe]])