ha_tn/psa/116/016.md

745 B

Muhimmin Bayyani:

Mutum wanda ya wallafa wannan zabura ya cigaba da magana.

ɗan baiwarka

Wata kila wannan batun game da uwar marubucin ne kuma yana nuna cewa ta bautawa Yahweh da aminci. Cikake ma'ana wannan za'a iya bayyana ta. AT: "kamar yadda mama na take" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

ka ɗauke tsarƙoƙina

Marubucin ya yi magana game da kasancewa cikin hatsarin mutuwa sai ka ce ya kasance cikin sarkar kurkuku. AT: "ka cece ni daga mutuwa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

hadayar godiya

"hadaya don bayyana godiyar na"

zan yi kira ga sunan Yahweh

A nan kalmar "suna" na gabatad da Yahweh da kansa. AT: "zan yi kira ga Yahweh" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)