ha_tn/psa/116/012.md

1.4 KiB

Muhimmin Bayyani:

Mutum wanda ya yi wannan waka ya cigaba da magana.

Yaya zan biya Yahweh ... gare ni?

Marubucin ya roka wannan manya tambaya don gabatar da yadda zaya amsa abin da Yahweh ya yi domin na. Wannan tambaya ana iya fassara ta kamar yadda a bayyani. AT: "Wannan shi ne yadda zan biya Yahweh ... gare ni." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Zan ɗaga ƙoƙon ceto

Wannan mai yiwuwa zance ne game da hadayar sha, wanda an sadaukar da ya kunshi zubawa ruwan inabi akan bagade, kuma wanda marubucin zai bayar cikin amsa wa Yahweh cetonsa. Cikake ma'ana wannan bayyani ana iya yin ta a bayyane. AT: "Zan bayar da hadayar sha ga Yahweh domin ya cece ni" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

in kuma yi kira ga sunan Yahweh

Anan kalmar "suna" na gabatad da Yahweh da kansa. AT: "kira bisa ga Yahweh" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Abu mai daraja a gaban Yahweh shi ne mutuwar tsarkakansa

Kalmar "mai daraja" anan baya nufi cewa Yahweh na daraja mutuwa tsarkakansa ba, amma cewa mutuwa tsarkakansa mai tsada ne a gare shi kuma na sa shi bakinciki. Jimlar "a gaban" na gabatad da yanayin Yahweh zuwa ga abin da yake gani. Cikaken ma'ana wannan bayyani ana iya yin ta a bayyane. AT: "Yahweh ya ɗauki mutuwa tsarkakansa abu ne mai tsada" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])