ha_tn/psa/116/009.md

555 B

Muhimmin Bayyani:

Mutum wanda ya hada wannan zabura ya cigaba da magana.

a ƙasar masu rai

"a cikin wannan duniya inda mutane suke da rai." Wannan shi ne bambanci da wurin matattu.

Ina cikin babban ƙunci

Wannan ana iya bayyana ta cikin fom na aiki. AT: "Na sha wuya kwarai" ko "Mutane sun raunanar da ni kwarai sosai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Nayi garejen cewa

"Na yi saurin ce" ko "Na ce ba tare da la'akari ba"

Dukkan mutane maƙaryata ne

"Kowane mutum maƙaryata ne" ko "Dukkan mutane maƙaryata ne"