ha_tn/psa/116/007.md

1.3 KiB

Muhimmin Bayyani:

Mutum wanda ya hada wannan zabura ya cigaba da magana.

Raina zai koma wurin hutawarsa

Marubucin yana magana game da salama da amincewa da yana da shi sai ka ce ita ne wuri inda ransa ke samu hutawa. Kalma "rai" na gabatad da mutum. AT: "Ina iya huta cikin salama kuma" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]])

ka ceto raina daga mutuwa

A nan kalmar "ka" na nufin da Yahweh. Kalmar "rayuwa" na gabatad da mutum. AT: "ka cece ni daga mutuwa" ko "ka kiyaye ni daga mutuwa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

idanu na daga hawaye

Jimlar na fi'ili mai yiwuwa ana iya kawota daga jimla na baya don a bayyana ma'ana. AT: "ka cece idanu na daga hawaye" ko "ka kiyaye ni daga kuka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

tafin ƙafafuna kuma daga tuntuɓe

Jimlar na fi'ili mai yiwuwa ana iya kawota daga jimla na baya don a bayyana ma'ana. Tafin kafafun anan na gabatad da mutum. Tuntuɓe anan mai yiwuwa na gabatad da kasancewa kisa daga maƙiyansa. AT: "ka cece ni daga tuntuɓe" ko "ka kiyaye ni daga kisa daga maƙiyansa" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)