ha_tn/psa/116/003.md

1012 B

Muhimmin Bayyani:

Mutum wanda ya hada wannan zabura yana cigaba da magana.

Sarƙoƙin mutuwa sun kewaye ni

Marubucin yana magana game da mutuwa sai ka ce ita ne mutum wanda zai kama shi kuma ya daura shi da igiyoyi. Dubi yadda ka fassara wannan a 18:4. AT: "Ina ji kamar na yi kusa in mutu" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

tarkon Lahira kuma ya fuskance ni

Marubucin yana magana game da "Lahira," wurin matattu, sai ka ce ita ne mutum wanda zai yi masa maƙarƙashiya da tarkon. AT: "Na ji kamar ina shirye in shiga kabari" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

kira ga sunan Yahweh

A nan kalman "suna" na gabatad da Yahweh da kansa. AT: "kira ga Yahweh" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ka ceto rai na

A nan kalma "rai" na gabatad da mutum. AT: "ceci ni" ko "kiyaye ni daga mutuwa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)