ha_tn/psa/116/001.md

556 B

Muhimmin Bayyani:

Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/writing-poetry]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]])

yana jin murya ta da kuma roƙe-roƙe na domin jinƙai

A nan kalman "murya" yana gabatad da mutum wanda yana magana. Jimlar "roke-roke na domin jinkai" na bayyana abin da ya ke magana kuma ana iya fassara ta tare da jimla fi'ili. AT: "yana jin na sa'ad da na roka shi domin jinkai" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-abstractnouns]])