ha_tn/psa/115/015.md

363 B

Bari ku yi albarka ta wurin Yahweh, wanda yayi sama da duniya

Wannan ana iya bayyana ta cikin fom na aiki. AT: "Bari Yahweh, wanda ya yi samma da duniya, albarkaceka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

duniya ya bayar ga 'yan adam

Wannan bai nuna cewa duniya ba na Yahweh ba, amma cewa ya ba duniya wa 'yan adam a bakin wurin mazauni.