ha_tn/psa/115/012.md

901 B

iyalin Isra'ila

Wannan na nufin da mutane Isra'ila, wanda sune zuriyar Yakubu, wato wanda da ake kira Isra'ila. AT: "mutane Isra'ila" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

iyalin Haruna

Wannan na nufin da firistocin, wanda sune zuriyar Haruna. AT: "Zuriyar Haruna" ko "firistocin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

yara da tsofoffi

"duka karami da mai girma." Zai yiwu ma'ana sune cewa wannan na nufin 1) zuwa ga matsayin na zaman jama'a ko 2) zuwa ga shekaru. ko dai cikin hali, matuka biyu na gabatad da kowane mutum, ko da kuwa da shekaru ko matsayi na zaman jama'a. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-merism)

Bari Yahweh ya ƙara lissafin ku ƙari da ƙari

Marubucin yana magana game da lambar na 'ya'ya da mutane Isra'ila zasu samu. AT: "Bari Yahweh ya daɗa lambar 'ya'yanku ƙari akan ƙari" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)