ha_tn/psa/115/009.md

653 B

Isra'ila, ku dogara ga Yahweh

Kalma nan "Isra'ila" na gabatad da mutane na Isra'ila. AT: "Mutane Isra'ila, ku dogara ga Yahweh" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

taimakonku da garkuwarku

Marubucin yana magana game da Yahweh sai ka ce shi garkuwar ne saboda ya tsare mutanensa kamar yadda garkuwar zai tsare su daga cũta. AT: "wanda ya taimake ka da tsare ka" (Dibi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Gidan Haruna

A nan kalman "gida" na gabatad da iyali ko zuriya. Wannan jimla na nufin da firistocin wanda sune zuriyar Haruna. AT: "Zuriyar Haruna" ko "firistoci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)