ha_tn/psa/115/001.md

1.3 KiB

Muhimmin Bayyani:

Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/writing-poetry]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]])

Ba gare mu ba, Yahweh, ba gare mu ba

Marubucin ya maimaita jimla "Ba gare mu ba" domin ya jadada cewa ba su cancanci su karba daraja da ya dace wa Yahweh kadai ba. Idan wajibi ne, jimla na fi'ili ana iya kawota anan. AT: "Kada ka kawo daraja gare mu, Yahweh" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-doublet]] Dubi [[rc:///ta/man/translate/figs-ellipsis]])

amma ga sunanka ka kawo daraja

A nan kalman "suna" na wakiltar Yahweh, kansa. AT: "amma ka kawo daraja ga kanka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Me yasa al'ummai zasu ce, "Ina Allahnsu?"

Wannan tambaya da ba ta damu da amsa ba na jadada cewa kada a samu wani dalili domin al'ummai su ce abin da suka ce. Wannan tambaya ana iya fassara ta kamar yadda a bayyani. AT: "Mutanen al'ummai bai kammata su iya ce, 'Ina Allahnsu?'" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Ina Allahnsu?

Mutane sauran al'ummai na amfani wanna tambaya don su yi wa mutane Isra'ila ba'a kuma don bayyana cewa ba su gani taimakon da Yahweh yana yin masu ba. Wannan tambaya ana iya fassara ta kamar yadda a bayyani. AT: "Allahnka baya a nan don ya taimake ka." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)