ha_tn/psa/113/009.md

212 B

Yana bayar da gida ga bakarariyar macen gidan

A nan "gida" na nufin da 'ya'ya da ke zaune a cikin gidan. AT: "Ya na bayar da 'ya'ya ga macen wanda babu shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)