ha_tn/psa/113/007.md

838 B

Yana taso da talaka ... daga tarin toka

Waɗannan jimla biyu na nan da layi daya. Marubuci ya yi magana game da Yahweh na taimako da kuma girmama mutane wanda talaka ne sai ka ce Yahweh ya sa su su tashi daga zama cikin datti da kuma toka. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

daga datti ... daga tarin toka

Zaune cikin datti da toka na wakiltar ko dai talauci ko fid da zuciya. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)

domin ya zaunar da shi tare da shugabanni, tare da shugabannin mutanensa

A nan jimla na biyu na bayyana cewa jimla na farko na nufin da shugabanni mutanen Yahweh. Waɗannan bayyanai biyu ana iya haɗawa. AT: "domin Yahweh zai zaunar da shi kusa da shugabanni na mutanensa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)