ha_tn/psa/113/005.md

422 B

Wane ne kamar Yahweh Allahnmu ... da duniya?

Marubucin ya yi roko wannan tambaya don jadada cewa babu wani kamar Yahweh. Wannan tambaya da ba ta damu da amsa ba za'a iya fassara ta kamar yadda ke a bayyani. AT: "Babu wani kamar da Yahweh Allahnmu ... da duniya." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

wanda keda mazauninsa a sama

"wanda ke zaune a samma" ko "wanda ke mulki cikin mafin matsayi wurin"