ha_tn/psa/113/003.md

850 B

Daga tasowar rana har zuwa faɗuwarta

Wannan jimla na nufin da gabatad da gabas, inda rana ke tasowa, da yamma, inda rana ke faɗuwa. Marubucin ya yi amfani da waɗannan matuka biyu don gabatad da ko'ina a duniya. Duba yadda ka fassara wannan a 50:1. AT: "ko'ina a duniya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-merism)

sunan Yahweh ya sami yabo

A nan kalman "suna" na wakiltar Yahweh, da kansa. Wannan ana iya bayyana ta cikin fom na aiki. AT: "ya kamata mutane su yi yabon Yahweh" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

darajarsa kuma ta wuce gaban sararin sammai

Darajar Allah a ke magana game da ita sai ka ce tana da tsawo sosai. AT: "darajarsa shine mafi girma fiye da sararin sammai" ko "darajarsa ya na samu girma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)