ha_tn/psa/112/010.md

1.1 KiB

zai duba wannan

"zai duba cewa abubuwa suna tafi da kyau domin mutum mai tsoron Allah." Kalman "wannan" na nufin da kome da kome da kyau wanda marubucin ya bayyana ta cikin ayoyin baya game da mutum mai tsoron Allah.

zai ciza haƙoransa

Cizan haƙoran wani motsin jiki ne mai nuna raini. Duba yadda ka fassara jimla mai kamar da ta a 35:15. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)

ya kuma narke

Marubucin ya yi magana game da rasuwa mugu mutum daga baya sai ka ce mutum nan wani abu ne, irin kamar ƙanƙara, wanda na iya narke wa. AT: "rasuwa daga baya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

marmarin miyagun mutane zaya lalace

Mai yiwuwa ma'ana game da "marmarin" su ne 1) marmarin wani tunani da mugaye mutane na da shi. AT: "abubuwa da mugaye mutane ke son yi ba zai taɓa faru ba" ko 2) shine a turance (metonym) kalma da a ke amfani da ita a madadi wata kalman kamar da ya ke anan: domin abubuwan da mugaye mutane su na da marmarin ta. AT: "mugaye mutane zasu rasa abubuwan da suke da marmarin ta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)