ha_tn/psa/112/008.md

626 B

Muhimmin Bayyani:

Mutum da ya rera wannan waka ya cigaba sa bayyana mutum wanda yana girmama Yahweh.

Zuciyar sa lif

"Zuciyarsa an yi goyon baya." Anan kalman "zuciya" na nufin da mutum. Zai yiwu ma;anan su ne 1) "Ya na nan da salama" ko 2) Ya na da tabbaci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

adalcinsa ya dawwama har abada

"ayyukansa na adalci zai dawama har abada." Dubi yadda ka fassara wannan cikin 112:3.

za a ɗaukaka shi da girmamawa

Wannan ana iya bayyana ta cikin fom na aiki. AT: "Yahweh zai ɗaukaka shi ta wuri ba shi girma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)