ha_tn/psa/112/006.md

559 B

Muhimmin Bayyani:

Mutum da ya rera wannan waka ya cigaba sa bayyana mutum wanda yana girmama Yahweh.

Domin ba zai taɓa gusawa ba

ba zai zama da damuwa ba ko yanayi ta sha karfi domin dogaransa a cikin Yahweh? Wannan ana iya bayyana ta cikin fom na aiki. AT: "Domin ba abun da zai taɓa gusad da shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

mai adalci za a tuna da shi har abada

Wannan ana iya bayyana ta cikin fom na aiki. AT: "mutane zasu tuna da mutun mai adalci har abada (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)