ha_tn/psa/112/003.md

951 B

Muhimmin Bayyani:

Mutum da ya rera wannan waka ya cigaba sa bayyana mutum wanda yana girmama Yahweh.

Dukiya da arziki suna cikin gidansa

A nan kalma "gida" na nuna da iyali. Kalmomin "dukiya" da "arziki" mafi muhimmin ci na nufi abu daya kuma na nuna yalwan dukiya. AT: "Iyalinsa masu arziki ne sosai" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-doublet]])

Haske yana haskaka wa cikin duhu domin taliki mai tsoron Allah

Marubuci na magana game da albarkar Allah ga mutum mai tsoron Allall cikin lokaci mai wuya sai ka ce shi ne hasken da ke haskakawa cikin duhu. AT: "Albarkun da mutum da ke tsoron Allah na karba daga Allah kamar haske wanda ke haskakawa cikin duhu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

bayar da rancen kuɗi

Fahimcin bayyani nan za a iya yi ta da saukin ganewa. AT: "bayar da rancen kuɗinsa ga sauran mutane." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)