ha_tn/psa/112/001.md

423 B

Muhimmin Bayyani:

Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/writing-poetry]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]])

ya ke jin daɗin

"ɗauka jin daɗin mai girma"

zuriyar mutum mai tsoron Allah masu albarka ne

Wannan ana iya fassara ta cikin fom na aiki. AT: "Yahweh zai albarkace zuriyar mutum mai tsoronsa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)