ha_tn/psa/110/005.md

1.1 KiB

Ubangiji yana hannun damanka

Sa'ad da Ubangiji ya tafi yaƙi, Yahweh ya kan tsaya a hannu damansa domin ya taimake shi. AT: "Ubangiji yana taiakon ka a cikin yaƙi" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

Zai kashe

Kalman "Ya" na nufin da Yahweh. Zai sa sarakuna a ci su da yaƙi kuma su mutu, amma zai kyale rundunar sojojin sarkin su kashe maƙiyan sarakuna. AT: "Zai sa sarakunan ssu mutu, ko "zai kyale rundunar sojojin ka su kashe sarakuna" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

a ranar fushinsa

A nan Dauda ya yi magana game da ranar sa'ad da Yahweh zai zama da fushi kuma ya ci nasarra da sarakuna kamar "a ranar fushinsa." AT: "a ranar hukunci sa'ad da hakurinsaya juya da fushi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

zai cika filin yaƙi da gawarwaki

Wannan na nufi da cewa Yahweh zai sa wannan ya faru, ba cewa da kansa zaya kashe dukan mutane wanda da sun mutu a filin yaƙi. AT: "zai sa filin yaƙi ta zama a cike da gawarwaki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)