ha_tn/psa/110/004.md

442 B

Kai ne

Yahweh yana magana da ubangiji

ba zai canza ba

Wannan na nufi da cewa ba zai canja abin da ya ce. AT: "ba zai canja tunaninsa ba" ko "ba zai canja abin da ya ce ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

bisa ga ɗabi'ar Melkizadek

Za'a iya kara kalma da ta ɓace. AT: "bayan ɗabi'ar Melkizadek ya ke firist" ko "cikin hanyar ɗaya da Melkizadek ya ke firist" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)