ha_tn/psa/110/002.md

984 B

Muhimmin Bayyani:

Muhimmin Bayyani: Dauda ya cigaba da magana ga sarkin.

Yahweh zai riƙe sandar mulkin ƙarfin

A nan Dauda na magana game da Yahweh na shimfiɗa wuri cewa sarkin yana mulki kamar yadda yana riƙe da sandar mulkinsa. AT: "Yahweh zai shimfiɗa wurin a kan wanda ka ke mulki da iko" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

daga mahaifar asubahi ... kamar raɓa

Dauda na bayyana raɓa kamar yadda jariri ga wanda asubahi ya bada haihuwa. AT: "a cikin safiya ... kamar da raɓa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

daga mahaifar asubahi ƙuruciyar ka zata zame maka a kamar raɓa

Dauda yana gaya wa sarki cewa zaya zama da ƙarfin ƙuruciyar kowace safiya ta wuri kwatanta ta da yadda raɓa ke bayyana da farkon kowace safiya. AT: "kowace safiya za ka cika da ƙarfin ƙuruciyar ya raya ka dadai kamar da kowace safiya raɓa takan bayyan da ruwa kuma ta rayar da duniya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)