ha_tn/psa/110/001.md

770 B

Muhimmin Bayyani:

Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/writing-poetry]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]])

Zabura ta Dauda

Zai yiwu ma'ana sune 1) Dauda ne ya rubuta zabura ko 2) zaburan game da Dauda ko 3) zabura ta na cikin salo zaburan Dauda.

Ka zauna hannun damana

Jimla "hannun damana" na nufin da wurin ɗaukaka. AT: "Ka zauna a wurin ɗaukaka wanda ina da shi domin ka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

maida maƙiyanka abin takawar ka

A nan Dauda na bayyana Yahweh yana sakawa abokan gaba maigidansa a karkashin ikonsa da mulki kamar sa su a karkashin kafansa kamar da karkashin sawaye. AT: "sa maƙiyanka a karkashin ikonka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)