ha_tn/psa/108/011.md

844 B

Allah, baka watsar damu ba?

Marubucin zabura na amfani da wanna tambaya ya bayyana bakincikinsa wanda ke da alama cewa Allah ya ƙi su. AT: "Tana da alama kamar ka ƙi mu" ko "Allah, da alama ka yi watsi da mu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Baka tafi cikin yaƙi tare da mayaƙanmu ba

Marubucin zabura na magana game da Allah yana taimakon sojojinsu sai ka ce da Allah ya tafi ya kuma yi yaki tare da su. AT: "ba ka taimaki sojojinmu ba sa'ad da muka tafi cikin yaƙi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

zaya tattake maƙiyanmu

Marubucin zabura ya yi magana game da Allah ya taimake sojojinsu ba wa maƙiyansu kashi sai ka ce da Allah ya tattake maƙiyan. AT: "zaya ba mu dama tattake maƙiyanmu" ko "zaya sa mu iya ba wa maƙiyanmu kashi." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)