ha_tn/psa/108/009.md

687 B

Mowab kwanon wankina ne

Allah na magana game da Mowab ta kasance mara muhimmanci sai ka ce Mowab kwanon wanki ne ko kuwa kaskantattu bawan. AT: "Mowab tana kamar kwano da ina amfani domin yin wanki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

bisa Idom zan jefa takalmina

Zai yiwu Allah yana magana game da daukin mallakan Idom sai ka ce yana kwatanci jefawa takalminsa zuwa ga ƙasar don a nuna cewa yana mallakan ta. Duk da haka wani irin ra'ayi na sauran fassarori. AT: "Na dauka mallaka na ƙasar Idom" ko "Na jefa takalmina zuwa ƙasar Idom don nuna cewa nawa ne" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/translate-symaction]])