ha_tn/psa/108/007.md

1.0 KiB

Allah yayi magana cikin tsarkinsa

Anan Dauda yana bayyana Allah na magana wani abu saboda yana da tsarki kamar yadda magana "a cikin tsarkinsa," sai ka ce tsarkinsa wani abu ne wanda yana daga ciki.AT: "Allah, domin yana da tsarki, ya ce" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

zan raba Shekem in kuma yi kason kwarin Sukkot

A nan Allah na magana game da raba ƙasa Shekem da kwarin Sukkot.

Ifraim ma ƙwalƙwali nane

Allah na magana game da kabilar Ifraim sai ka ce sojojinsa ne. Ƙwalƙwalin alama ce ta kayan aiki ne domin yaki. AT: "Ifraim yana kamar ƙwalƙwali da na zaba" ko "Kabilar Ifraim rundunar sojoji na ne" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Yahuda kuma sandar sarautana ne

Allah ya zaba mutane daga kabilar Yahuda su zama sarakuna mutanensa, kuma na magana game da kabilar sai ka ce sandar sarautan sa ne. AT: "Kabilar Yahuda na kamar da sandar sarautana" ko "Yahuda ita ce kabilar ta hanyar wanda ina mulki mutanena" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)