ha_tn/psa/108/005.md

858 B

Ka ɗaukaka, Allah, sama da sammai

Marubucin zabura yana rokon Allah don nuna cewa yana da ɗaukaka. Kasancewa da ɗaukaka bisan sammai na wakiltar kasancewa da girma. AT: "Allah, nuna cewa kana da ɗaukaka bisan sammai" ko "Allah, nuna cewa kana da girma a cikin sammai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

bari kuma darajarka ta ɗaukaka

A nan Yahweh ya na mai da shi da "ɗaukakarsa." AT: "bari ka zama da ɗaukaka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Domin waɗanda kake ƙauna su sami ceto

Wannan ana iya bayyana ta cikin fom na aiki. AT: "Domin waɗanda kake ƙauna na bukata ceto" ko "ceton waɗanda kana ƙauna" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

da hannunka na dama ka

A nan "hannun dama" Yahweh na nufin da ikonsa. AT: "da ikonka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)