ha_tn/psa/108/003.md

423 B

Domin alƙawarin amincinka mai girma ... amincin ka kuma ya kai sararin sama

Waɗannan jimla biyu suna da ma'ana iri daya. Suna kwatanta girman alƙawarin amincin da gaskiyan Yahweh da grman sawo yadda sammai suna bisan duniya. AT: "alƙawarin amincinka da gaskiyanka suna da girma fiye da nisa sakanin sama da duniya" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])