ha_tn/psa/108/001.md

934 B

Muhimmin Bayyani:

Ana samun daidaici a waƙoƙin Ibraniyawa. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/writing-poetry]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]])

Zuciyata ta kafu, Allah

Anan Dauda ya na magana da kan sa daga zuciyar sa. Har ila yau, kalman "kafu" na nufi a dõgara gaba daya. AT: "Zuciyata ta kafu a kan ka, Allah" ko "Ina dõgara gaba daya a cikin ka, Allah" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]])

zan raira yabbai kuma tare da zuciyata ta girmamawa

A nan Dauda na nufin da kansa kamar yadda yana da girma na yabon Allah. AT: "Ka girmama ni ta wurin kyale ni in raira yabonka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

Ku tashi, sarewa da garaya

Anan Dauda ya bayyana yin wasa da kayan kide kide kamar tashinsu daga barci. AT: "Zan yabe ka da yin wasa da sarewa da garaya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)