ha_tn/psa/107/041.md

863 B

ya kuma lura da iyalinsa kamar garken tumaki

Anan Dauda ya kwatanta yadda Yahweh yake lura da mutanensa da yadda makiyayi yake lura da garken tumakinsa. Zai yiwu ma'ana sune 1) ya sa lamba mutane cikin iyalai su ƙaru kamar garken tumaki" ko 2) daukan lura da su kamar makiyayi na lura da tumakinsa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

Masu adalci

Wannan na nufin da mutane wanda ke zaune cikin hanyar adalci. AT: "mutane masu adalci" ko "Mutane wanda ke yi abin da ke daidai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-nominaladj)

dukkan mugunta

A nan mugaye mutane suna mai da kamar "mugunta." AT: "dukkan mugaye mutane" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

rufe bakinta

Wannan ke nufi da ba a ce wani abu ba a ba da amsa. AT: "babu abin da zai ce ga Yahweh a ba da amsa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)