ha_tn/psa/107/036.md

721 B

Ya wadatar da masu jin yunwa a wurin

Kalma "wurin" na nufin da wurare inda Yahweh ya yi muɓulɓula da kuma tafkina su ɓullo. Har ila yau, jimla "masu jin yunwa" na nufin da mutane wanda suna yunwa. AT: "Yahweh ya sa mutane wanda suna jin yunwa su zauna a wurin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-nominaladj)

su dasa garkunan inabi ... su kuma kawo yalwar kaka ... su suka zama fiye da lissafi sosai

"shuka gonakin inabi a ciki" ... domin su iya fito da yalwar kaka" ... "don mutane su zama fiye da lissafi sosai"

Bai bar garken dabbobinsu ba su ragu a lissafi

Wannan ana iya bayyana ta a fom na aiki. AT: "Ya na ajiya dabobinsu fiye da lissafi sosai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-litotes)