ha_tn/psa/107/033.md

456 B

Ya maida ... saboda muguntar mutanenta

"Yahweh ya yi" ... "saboda mutane da suke a can suna da mugunta"

Ya maida jeji kuma ya zama tafkin ruwa busasshiyar ƙasa kuma zuwa maɓulɓulan ruwa

dukan waɗannan jimla suna da ma'ana irin daya kuma na jadada yadda Yahweh ya yi ruwa ta ɓullo a cikin busasshiyar ƙasa. AT: "Ya yi maɓulɓulan kuma tafkinan ruwa cikin ƙasa dake amfani su zama hamada" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)