ha_tn/psa/107/031.md

552 B

Dãma mutane su yabi Yahweh domin alƙawarin amincinsa

"Bari mutane su yabi Yahweh domin ya kaunace su da aminci" ko "Yakamata mutane su yabi Yahweh domin aminci kaunarsa." Anan kalma "Ma" an yi amfani da shi don sad dar da marmari mai karfi domin mutane su yabi shi. Dubi yadda ka fassara wannan a 107:8. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-exclamations)

yabe shi a majalisar dattawa

"sa'ad da dattawa suka zauna tare." Dattawan sun zauna tare don su tattaunawa al'amurran da suka shafi cikin jama'a kuma domin yanke shawara domin jama'a.