ha_tn/psa/107/028.md

602 B

Daga nan suka yi kira ga Yahweh cikin damuwarsu

Tana nuna cewa suna yi addu'a ga Yahweh domin zaya taimake su. Dubi yadda ka fassara wannan a 107:4. AT: "Sa'an nan suka yi addu'a ga Yahweh don ya taimake su a cikin damuwarsu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Ya tausar da guguwar

"Ya yi iskar ta tsaya"

raƙuman suka yi tsit

Wannan ana iya bayyana cikin fom na aiki. AT: "ya yi raƙuman ruwa su yi tsit" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ya kuma kawo su ... suke so su sauka

"ya jagorace su" ... "zuwa ga tashar jiragen ruwa inda suke so su tafi"