ha_tn/psa/107/023.md

218 B

suka kuma yi sana'o'i bisa tekuna

Zasu tashi zuwa wurare kuma su saya su kuma sayar da abubuwa da mutane a can. AT: "sayar da abubuwa cikin birane masu nesa" (UDB) (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)